2 Kings 17:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta goma sha biyu ta mulkin Ahaz sarkin Yahuda, Hosheya ɗan Ela ya zama sarkin Isra’ila a Samariya, ya kuma yi mulki na shekara tara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَا تَغُواْمَشَا بِيُ تَمُلْكٍ سَرْكِے أَهَظْ نَ يَهُودَ، هُواْشٜىٰيَ طَنْ عٜىٰلَ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَڢَارَ مُلْكِ أَ سَمَرِيَ؞ يَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرَا تَرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta goma sha biyu ta sarautar Ahaz Samariya Yahuza, Hosheya ɗan Ila ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara tara.