2 Kings 17:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kafa keɓaɓɓun duwatsu da kuma ginshiƙan Ashera a kowane tudu mai tsayi da kuma a ƙarƙashin kowane babban itace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكُواْوَنٜىٰ كَنْ تُدُ دَ ڧَرْڧَشِنْ عِتَتُوَ مَاسُ بَادَ إِنُوَ سُكَ غِنَا دُووَڟُنْ سُجَّدَ دَ كُمَ غُمَكَنْ أَشٜىٰرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma kafa wa kansu ginshiƙai da siffofin gumakan Ashtarot a kowane tudu da a ƙarƙashin kowane itace mai duhuwa.