2 Kings 17:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka bauta wa gumaka, ko da yake Ubangiji ya ce, “Ba za ku yi wannan ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا سُنْ سَا كَيْ غَ يِنْ سُجَّدَ غَ غُمَكَنْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثٜىٰسُ كَدَ سُيِ مُسُ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka bauta wa gumaka waɗanda Ubangiji ya ce musu kada su bauta musu.