2 Kings 17:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba su saurare ni ba don sun kangare kamar kakanninsu, waษanda ba su amince da Ubangiji Allahnsu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณฺูููงููุฌูุ ุณููููู ุชูููุฑููู ูููู ููู
ูุฑู ููุงูููููููุณู ููุทูููุฏู ุณฺูููงู ูููู ุงููู
ูููุซู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka suka ฦi kasa kunne, suka taurare zuciyarsu kamar yadda kakanninsu suka yi, waษanda ba su yi imani da Ubangiji Allahnsu ba.