2 Kings 17:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Ubangiji ya wofinta mutanen Israโila; ya azabtar da su, ya kuma ba da su a hannun masu kwasar ganima, sai da ya shafe su ฦaฦaf daga gabansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููููููููฐูู ฺููงู ุฐูุฑูููุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุณูุงุณู ุซููููู ููููููุ ููููู
ู ุจูุงุฏูุณูู ุงูู ุญูููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณูุ ุญูุฑู ุณููู ุฏู ุนููู ููููุฑู ุฏูุณูู ุฏูุบู ฺขูุณูููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ฦi dukan zuriyar Isra'ila, ya wahalshe su, ya kuma bashe su a hannun mugayen abokan gฤba, ta haka ya kawar da su daga gabansa.