2 Kings 17:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai aka faษ—a wa sarkin Assuriya cewa, โ€œMutanen da ka kwashe ka zaunar a garuruwan Samariya fa ba su san abin da allahn ฦ™asar yake bukata ba. Saboda haka allahn ฦ™asar ya tura zakoki a cikinsu, waษ—anda suke karkashe su, domin mutanen ba su san abin da yake bukata ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽูƒูŽ ูƒูŽูŠู’ูˆูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุงู”ูŽุณู‘ูุฑููŠูŽ ู„ูŽุงุจูŽุฑู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽุฑู’ ุฏูŽุณููˆ ุนูŽุจูุฑูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุณูŽู…ูŽุฑููŠูŽ ุจูŽุณู ุณูŽู†ู’ ุฏููˆุงู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’โ€Œู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุจูŽุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’โ€Œู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒููˆุงู’ ู…ูุณู ุฏูŽ ุฐูŽุงูƒููˆุงู’ูƒู ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุชูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai aka faษ—a wa Sarkin Assuriya cewa, โ€œAl'umman da ka kwashe ka zaunar da su a garuruwan Samariya ba su san shari'ar Allahn ฦ™asar ba, domin haka ya aiki zakoki a cikinsu, suna ta karkashe su.โ€