2 Kings 17:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarkin Assuriya ya ba da umarni cewa, “A sami wani daga cikin firistocin da aka kwaso zuwa bauta daga Samariya, yă koma yă zauna a can, yă koya wa mutanen abin da allahn ƙasar yake bukata.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِنْ أَسُّرِيَ يَبَاسُ عُمَرْنِ يَثٜىٰ «كُعَيْكَ دَ وَنِ ڢِرِسْتِ أَوُرِنْ دَغَ ثِكِنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنْدَ كُكَ ݣُوشٜىٰ ذُوَا نَنْ أَسُّرِيَ؞ كُسَا يَكُواْمَ ذُوَا ثَنْ يَذَوْنَ دَ مُتَنٜىٰنْ يَكُواْيَ مُسُ دُواْكُواْكِنْ اللَّهْ نَڧَسَرْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sarkin Assuriya ya umarta a aiki firist ɗaya daga cikin firistocin da aka kwashe daga can, ya tafi, ya zauna can domin ya koya musu shari'ar Allahn ƙasar.