2 Kings 17:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun yi wa Ubangiji sujada, amma kuma suka zaɓi mutanensu su yi musu hidima a matsayin firistoci a masujadan da suke kan tuddai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰنْ سُكَ كُمَيِ وَ يَهْوٜىٰهْ سُجَّدَ؞ عَمَّا سُكَ نَطَ مُتَنٜىٰ دَغَ ثِكِنْسُ بَرْكَتَيْ دُواْمِنْ سُذَمَ ڢِرِسْتُواْثِے نَطَكُنَنْ ڟَاڢِ أَوُرَارٜىٰنْ سُجَّدَ دَ بَسُ دَاثٜىٰبَ، دُواْمِنْ سُمِيڧَ مُسُ هَدَايُ أَوُرَارٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ma suka yi tsoron Ubangiji, suka sa mutane iri dabam dabam su zama firistocin wuraren tsafinsu na kan tuddai. Firistocin nan suka miƙa hadayu dominsu a ɗakunan tsafinsu na kan tuddai.