2 Kings 17:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har yฤ zuwa yau, sun nace da ayyukansu na dฤ. Ba sa yin wa Ubangiji sujada, ba sa kuma bin dokoki da farillansa, dokoki da umarnan da Ubangiji ya ba wa zuriyar Yaฦub, wadda ya ba wa suna Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฑููููููู ุณููู ุจููู ุงููููุนูุงุฏูููุณู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุณููู ุณูุงุจูุงููุ ุจูุงุณู ุณูุฌููุฏู ุบู ููููููููฐูู ุ ุจูุงุณู ููู
ู ุจููู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูุ ูููุงู ุฏููุงููููุงูููุ ูููุงู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐูุ ูููุงู ุนูู
ูุฑููููู ุฏู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจูุ ููููุฏู ุงูููููู ููุซูููุฌู ู
ูุณู ุณูููู ุฐูููุง ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har wa yau suna yin yadda suka yi a dฤ. Ba su yi tsoron Ubangiji ba, ba su bi dokoki, ko ka'idodi, ko shari'a, ko umarnan Ubangiji ba, waษanda ya umarci 'ya'yan Yakubu, wanda ya sa wa suna Isra'ila.