2 Kings 17:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ubangiji wanda ya fito da ku daga Masar da iko mai girma da hannu mai ƙarfi, shi ne za ku yi masa sujada. Gare shi za ku durƙusa ku kuma miƙa masa hadayu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ يَڢِتَرْ دَكُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ دَ حَنُّ مَيْ إِيكُواْ دَ كُمَ أَيُّكَنْكَ نَبَنْ مَامَاكِ، شِ كَطَيْ ذَاكُيِ مَسَ سُجَّدَ؞ شِ كَطَيْ ذَاكُ رُسُنَ مَسَ، شِے كَطَيْ ذَاكُ مِيڧَ مَسَ هَدَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma su yi tsoron Ubangiji, wanda ya fisshe su daga ƙasar Masar da iko mai girma da ƙarfi, shi za su yi wa sujada, shi kuma za su miƙa wa hadayu.