2 Kings 17:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole kullum ku mai da hankali ga kiyaye ฦaโidodi da farillan, dokoki da umarnan da ya rubuta muku. Kada ku yi wa waษansu alloli sujada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ุฏูููโุบู ุชูุจููุชูุฑู ูููู ูููู ุจูููููู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏู ุฏู ุฏููุงููููุงููู ุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุฏู ุนูู
ูุฑููููู ููุทูููุฏู ููุฑูุจููุชู ู
ูููุ ููุฏู ูููู ูู ููุทูููุณู ุงููููููุงููู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai su yi biyayya da dokokinsa da umarnansa da ya rubuta musu. Kada su ji tsoron waษansu alloli.