2 Kings 17:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba su saurara ba, suka nace da ayyukansu na dā.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْدَهَكَ سُكَڧِيجِ، سُكَ ثِيغَبَ دَبِنْ ڟُواْڢَڢِّنْ أَلْعَادُنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka ba su kasa kunne ba, amma suka yi kamar yadda suka saba yi tun dā.