2 Kings 17:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wannan ya faru ne saboda Israโilawa sun yi wa Ubangiji Allahnsu zunubi, shi wanda ya fitar da su daga Masar daga ฦarฦashin ikon Firโauna sarkin Masar. Sun yi wa waษansu alloli sujada
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุซู ุณูู
ูุฑููู ุฏู ููุงฺงู ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููููู ุฐููููุจู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณูุ ููููุฏู ฺููขูุชูุฑู ุฏูุณูู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ุฏูุบู ุญูููููู ฺขูุฑูุนููููู ุณูุฑููููู ู
ูุตูุฑูุ ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ููู
ููู ูู ููุทูููุณู ุงููููููุงููู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan abu ya sami Isra'ila saboda sun yi wa Ubangiji Allahnsu zunubi, shi wanda ya fito da su daga ฦasar Masar, daga hannun Fir'auna, Sarkin Masar. Suka bauta wa gumaka.