2 Kings 17:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Israโilawa a ษoye sun aikata abubuwan da ba daidai ba ga Ubangiji Allahnsu. Tun daga hasumiyoyi har zuwa birane masu katanga, sun gina wa kansu wuraren sujada na tudu a dukan garuruwansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ุนูููููุชู ููุทูููุณู ุงููุจูุจููู ุนููปููุงูููููฐ ููุทูููุฏู ุจู ุฏูููุฏูููุจู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณูุ ุณููู ุบูููุงููุง ููููุณู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุณูุฌููุฏู ุฏู ุจูุณู ุฏูุงุซูููฐุจู ุซููููู ุบูุฑูุฑูููููุณู ุฏูุบู ฺงููููููู ุญูุฑู ุฐูููุง ุจูุฑูููููฐ ู
ูุงุณู ููุชูููโุบูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'ar Isra'ila kuma suka yi wa Ubangiji Allahnsu abubuwan da ba daidai ba, daga ษoye. Sun gina wa kansu matsafai a dukan garuruwansu daga hasumiya zuwa birni mai garu.