2 Kings 18:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zama kuwa cewa, Hezekiya ya bayar da dukan azurfan da suke a haikalin Ubangiji da kuma a ma’ajin fadan sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هٜىٰزٜىٰكِيَ يَتَارَ مَسَ دُكَنْ أَظُرْڢَرْ دَتَكٜىٰ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ كُمَ وَدَّ تَكٜىٰ أَطَكُنَنْ أَجِيَ نَغِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hezekiya kuwa ya ba shi dukan azurfar da take cikin Haikalin Ubangiji, da wanda yake cikin baitulmali na gidan sarki.