2 Kings 18:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci ne Hezekiya sarkin Yahuda ya ɓaɓɓalle zinariyan da aka dalaye ƙofofi da madogaran ƙofofin haikalin Ubangiji, ya ba sarkin Assuriya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْ كُوَ هٜىٰزٜىٰكِيَ يَكَنْكَرٜىٰ ظِينَارِيَرْ دَتَكٜىٰ عَڧُواْڢُواْڢِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ كُمَ ظِينَارِيَرْ دَشِ دَ كَنْسَ يَشَاڢَ عَكَتَكَنْ ڢِرَمْ نَڧُواْڢُواْڢِنْ، يَعَيْكَ وَ سَرْكِے سٜىٰنَّكٜىٰرِبْ نَ أَسُّرِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin sai Hezekiya ya kankare zinariyar da aka dalaye ƙofofi da madogaran ƙofofin Haikalin Ubangiji da ita, ya ba Sarkin Assuriya.