2 Kings 18:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jagoran dogarawan sarkin Assuriya ya ce musu, “Ku ce wa Hezekiya, “ ‘Ga abin da babban sarkin Assuriya ya ce, da wa kake taƙama?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَكِيلِنْ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ يَثٜىٰمُسُ سُڢَطَا وَ هٜىٰزٜىٰكِيَ ثٜىٰوَ «بَبَّنْ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ يَثٜىٰ، ‹عَكَنْ مٜىٰكَكٜىٰ دُواْغَضَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Rabshake ya ce musu, “Ku faɗa wa Hezekiya, cewa mai girma, Sarkin Assuriya ya ce, ‘Ga wa kake dogara?