2 Kings 18:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ce kana da dabara da ƙarfin soji, amma bagu kawai kake yi. Da wa ka dogara har da za ka yi mini tawaye?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَنَ ڟَمَّنِ مَغَنَ ثٜىٰ دَبَرَرْ يَاڧِ دَ ڧَرْڢِنْ يَاڧِ؟ عَكَنْ وَ كَكٜىٰ دُواْغَضَ يَنْذُ دَ حَرْ ذَاكَيِ مِنِ تَاوَيٜىٰ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana tsammani maganganu kurum su ne dabara da ƙarfin yin yaƙi? To, ga wa ka dogara har da ka tayar mini?