2 Kings 18:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na sani kana dogara da Masar, wadda take kamar karar masara, wadda in ka jingina a kai, za tฤ karye tฤ soki hannunka. Haka Firโauna sarkin Masar yake ga dukan wanda ya dogara da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ููููุฐู ูููู ุฏููุงูุบูุถู ุนููููู ู
ูุตูุฑูุ ููุฏูู ุชูููููฐ ููู
ูุฑู ููุฑููู ู
ูุตูุฑูุ ููุฏูู ุงูููู ููุฌูููโุบููู ุนูููููุ ุฐูุงุชู ููุฑููู ุชูุณููุงููู ุญููููููููุ ุญููู ฺขูุฑูุนููููู ุณูุฑููููู ู
ูุตูุฑู ููููููฐ ุบู ุฏููููู ููููุฏู ููุฏููุงูุบูุฑู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi yanzu, kana dogara ga Masar, wannan karyayyen sandan kyauro, wanda yakan yi wa hannun mutumin da yake tokarawa da shi sartse. Haka Fir'auna Sarkin Masar, yake ga dukan waษanda suke dogara gare shi.โ