2 Kings 18:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโYanzu, ka zo ku shirya da shugabana, sarkin Assuriya. Zan ba ka dawakai dubu biyu, in za ka sami mahayansu!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููู ููุซููุบูุจูุฏู ุซูููฐูู ยซุชููุงูุ ุณููู ููุฐููุงู ููุฏูููุฏูููุชู ุฏู ู
ูููุบูุฏูุงูู ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑูููุ ุงูููู ุนููู ุจูุงูู ุฏููููู ุฏูุจูู ุจูููุ ุนูุฏููู ูููู ุฐูุงูู ุนููู ุณูุงู
ููู ู
ูุงุณู ููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka zo, ku daidaita da ubangidana, Sarkin Assuriya. Zan ba ka dawakai dubu biyu (2,000), idan za ka iya samun mahayansu.