2 Kings 18:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaya za ka yi tsayayya da mafi ƙanƙantan hafsan shugabana, ko da kana dogara da Masar don kekunan yaƙi da mahaya dawakai?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكَ عِيَثِنْ نَصَرَا عَكَنْ سُواْجَ مَڢِے ڧَنْڧَنْتَ نَشُوغَبَنَبَ، كُواْدَيَكٜىٰ كَنَ دُواْغَضَ عَكَنْ مَصَرْ سُبَاكَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِنْ يَاڧِ دَ مَاسُ هَوَنْ دَوَكِنْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ka isa ka kara da ko mafi ƙanƙanta na shugabannin sojojin maigidana ba, amma har kana dogara ga Masar don samun karusai da mahaya?