2 Kings 18:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da haka ma, kana gani cewa na zo in hallaka wannan wuri ne ba tare da na ji daga Ubangiji ba? Ubangiji da kansa ne ya ce da ni in kawo wa wannan ฦasa hari in hallaka ta.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููุฏู ุญูููู
ูุงุ ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ฺููขููู ููููููููฐูู ููููฐ ู
ููู ููููุฑู ุฐูููุง ูููู ุฏููุงูู
ููู ู
ูููููููู ฺงูุณูุฑูุจูุ ุงููููุ ููููููููฐูู ููููฐ ููุซูููฐ ู
ูููุ โนููููููุฑู ุฐูููุง ฺงูุณูุฑู ููููุ ููููููููุงุชูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana tsammani, ba da yardar Ubangiji ba ne na kawo wa wurin nan yaฦi don a hallaka shi? Gama Ubangiji ya ce mini, โKa kai wa wannan ฦasa yaฦi don ka hallaka ta.โ โ