2 Kings 18:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Eliyakim ษan Hilkiya, da Shebna, da Yowa suka ce wa jagoran dakarun, โMuna roฦonka ka yi wa bayinka magana da harshen Arameyik da yake muna ji. Kada ka yi mana magana da Yahudanci domin kada mutanen da suke bisa katanga su ji!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุนูููฐููููููู
ู ุทููู ูููููููู ุฏู ุดูููฐุจููู ุฏู ูููุงูููุ ุณูููุซูููฐ ููููููููููู ยซู
ูููุบูุฑูู
ูุ ู
ููู ุถููุงฺูงููุงู ูููู ู
ูุบููู ุฏูู
ูู ุนูููุฑูููฐูู ุงููุฑูู
ูููุ ุงููููุ ู
ูููุฌูููุณูุ ููุฏู ูููู ู
ูุบููู ุฏูู
ูู ุนูููุฑูููฐูู ูููููุฏูุงููุง ุบูู
ูุง ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุนููููู ููุชูููโุบูุฑู ุจูุฑููู ุณููู ุฌูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Eliyakim ษan Hilkiya, da Shebna, da Yowa, suka ce wa Rabshake, โMuna roฦonka, ka yi magana da mu barorinka da harshen Aramiya gama muna jinsa, kada ka yi magana da mu da harshen Yahudanci, har mutanen da suke kan garu su ji.โ