2 Kings 18:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma shugaban sojojin ya ce, โAi, ba gare ku da sarkinku kaษai ne shugabana ya aike ni ba. Amma har ga mutanen da suke zaune a kan katangar birnin, waษanda za su ci kashinsu, su sha fitsarinsu!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููููููู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุงููููุ ุจู ุงููุบูุฑูููฐูู ุฏู ุณูุฑููููููู ููููฐ ููุทููู ุดููุบูุจููู ููุนูููููููฐููุจูุ ุนูู
ููุง ุญูุฑู ุบู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุนููููู ููุชูููโุบูุฑู ุจูุฑูููููุ ููุทูููุฏู ุชูุฑูููฐุฏูููู ุนููู ฺงูุฏููุฑู ุณูุดูุง ูููููู ุญูุฑู ุณูุซู ููุงุดูููุณูุ ุณูุดูุง ฺขฺููุฑูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Rabshake ya ce musu, โAi, ubangidana bai aike ni in yi wannan magana ga ubangidanku da ku kaษai ba, amma ga dukan mutanen da suke zaune a kan garu, waษanda aka ฦaddara su tare da ku don su ci najasarsu su sha fitsarinsu.โ