2 Kings 18:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da sarki ya faɗa; kada ku bar Hezekiya yă ruɗe ku. Ba zai iya cetonku daga hannuna ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ سَرْكِنْ، ‹كَدَ كُيَرْدَ هٜىٰزٜىٰكِيَ يَرُوطٜىٰكُ، غَمَا بَذَيْ عِيَ ڢِتَرْ دَكُو دَغَ هَنُّونَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya ce, ‘Kada ku yarda Hezekiya ya ruɗe ku, gama ba zai iya cetonku daga hannuna ba.