2 Kings 18:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku yarda Hezekiya yฤ rinjaye ku cewa ku dogara ga Allah, saโad da ya ce da ku, โBa shakka Ubangiji zai cece mu; yana ce da ku birnin nan ba zai faษa a hannun sarkin Assuriya ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููู
ู ููููุฑูุฏู ููููฐุฒูููฐูููู ููุณูุง ููุฏููุงูุบูุฑู ุนููููู ููููููููฐูู ุฏู ุซูููฐูู ยซุจูุงุจู ุดููููุ ููููููููฐูู ุฐููู ูููปูุชูุฑู ุฏูู
ููุ ููู
ู ุจูุฐูุงุนู ุจูุงุฏู ุจูุฑูููููููู ุงูู ุญูููููู ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑููู ุจูุยป โบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada kuma ku yarda Hezekiya ya sa ku dogara ga Ubangiji da cewa lalle Ubangiji zai cece ku, ba za a kuma ba da wannan birni a hannun Assuriya ba.โ