2 Kings 18:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kada ku saurari Hezekiya. Ga abin da sarkin Assuriya ya ce, ku shirya zaman lafiya da ni, ku fito zuwa wurina. Kowane ɗayanku kuwa zai ci ’ya’yan inabinsa da ’ya’yan ɓaurensa, yă kuma sha ruwa daga randarsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنْجِ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ، ‹كَدَ كُسَوْرَرِ هٜىٰزٜىٰكِيَ؞ كُشِرْيَ ذَمَنْ لَاڢِيَ دَنِے؞ كُڢِتُواْ كُذُواْ وُرِينَ؞ تَهَكَ ذَاكُ ذَوْنَ لَاڢِيَ، كُواْوَنّٜىٰنْكُ ذَيْ عِيَثِنْ یَیَنْ إِتَاثٜىٰنْ إِنَبِنْسَ دَ یَیَنْ إِتَاثٜىٰنْ ٻَوْرٜىٰنْسَ، يَكُمَشَا ضُوً رِجِيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku kasa kunne ga Hezekiya, gama Sarkin Assuriya ya ce, ‘Ku yi amana da ni, ku fito zuwa wurina. Kowane ɗayanku kuwa zai ci 'ya'yan inabinsa da 'ya'yan ɓaurensa, ya kuma sha ruwa daga cikin randarsa,