2 Kings 18:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
har lokacin da zan zo in kwashe ku, in kai ku wata ƙasa mai kama da taku, ƙasa mai yalwar hatsi, da ruwan inabi, da abinci, da gonakin inabi, da itatuwan zaitun, da zuma, don ku rayu, kada ku mutu! “Kada ku saurari Hezekiya, don karya yake muku, sa’ad da ya ce, ‘Ubangiji zai cece mu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُيِ حَكَ حَرْ سَيْ نَاذُواْ إِنْ ݣُوشٜىٰكُ ذُوَا وَتَ ڧَسَا كَمَرْ تَاكُ، ڧَسَرْدَ تَكٜىٰدَ حَڟِ دَ ضُوً إِنَبِے مَيْݣَوْ، ڧَسَرْدَ تَكٜىٰدَ عَبِنْثِ دَ غُواْنَكِنْ إِنَبِے دَ عِتَتُوَنْ ظَيْتُنْ دَ كُمَ ظُمَ؞ كُذَاٻِ رَيْ مَيْمَكُوانْ مُتُوَ! كَدَ كُكَسَ كُنّٜىٰ غَ هٜىٰزٜىٰكِيَ يَرُوطٜىٰكُ ثٜىٰوَ «أَيْ، يَهْوٜىٰهْ ذَيْثٜىٰثٜىٰمُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har lokacin da zan zo in kwashe ku, in kai ku wata ƙasa mai kama da taku, ƙasa mai yalwar hatsi, da ruwan inabi,da abinci, da gonakin inabi, da itatuwan zaitun, da zuma, don ku rayu, kada ku mutu! Kada kuma ku yarda Hezekiya ya yaudare ku da cewa Ubangiji zai cece ku.