2 Kings 18:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai allahn wata al’ummar da ya taɓa ceton ƙasarsa daga hannun sarkin Assuriya?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ وَنِ اللَّهْ نَوَتَ أَلْعُمَّ وَنْدَ يَتَٻَ كُٻُتَرْدَ ڧَسَرْسَ دَغَ حَنُّنْ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko akwai wani allah daga cikin allolin al'ummai, wanda ya taɓa ceton ƙasarsa daga hannun Sarkin Assuriya?