2 Kings 18:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutane suka yi shiru ba su amsa masa ba, domin sarki ya umarta cewa, “Kada ku amsa masa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُتَنٜىٰنْ سُكَيِ شِضُ، بَسُ أَمْسَ مَسَ كُواْ دَ كَلْمَ غُدَا بَ، غَمَا سَرْكِے يَبَادَ عُمَرْنِ ثٜىٰوَ «كَدَ كُ أَمْسَ مَسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutanen suka yi tsit, ba wanda ya ce masa uffan, gama sarki ya umarta cewa kada a tanka masa.