2 Kings 19:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba shakka ka riga ka ji abin da sarkin Assuriya ya yi da dukan ƙasashe, yana hallaka su gaba ɗaya. Kai kuwa kana ji za a cece ka?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، كَاجِ يَدَّ سَرَاكُنَنْ أَسُّرِيَ سُكَيِ دَ دُكَنْ ڧَسَاشٜىٰ، يَدَّ سُكَ هَلَكَاسُ غَبَاطَيَ؞ كَيْ نٜىٰ كَنَ غَنِ ذَاكَ كُٻُتَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ji abin da Sarkin Assuriya ya yi wa dukan ƙasashe yadda ya hallaka su sarai. To, shi zai kuɓuta?