2 Kings 19:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allolin alโumman da kakannina suka hallaka, sun cece su ne, allolin Gozan, da na Haran, da na Rezef, da kuma na mutane Eden da suke a Tel Assar?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงููููููู ุณููู ููููููู ู
ูุชูููููฐูู ุบููุงูุธููู ุฏู ูู ููุฑููู ุฏู ูู ุฑูููฐุธูููฐฺขู ุฏู ูู ุนูููุฏููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุงูู ุชูููฐููุณููุฑูุ ุจูุงุจู ูููุงู ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ุงููููููุงูููููุณู ููููุฏู ูู ุนููู ูููปูุชูุฑู ุฏูุณูู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allolin al'ummai sun cece su ne? Wato al'umman da kakannina suka hallaka, wato Gozan, da Haran, da Rezef, da mutanen Eden da suke Telassar.