2 Kings 19:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hezekiya ya karɓi wasiƙar daga manzannin ya karanta. Sa’an nan ya tashi ya tafi haikalin Ubangiji ya shimfiɗa wasiƙar a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ يَكَرْٻِ وَسِيڧَرْ دَغَ حَنُّنْ یَنْ عَيْكَنْ، يَكَرَنْتَ؞ سَيْ يَهَوْرَ دَ عِتَ ثِكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، يَشِمْڢِطَا وَسِيڧَرْ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hezekiya ya karɓi wasiƙa daga hannun manzannin ya karanta ta, sa'an nan ya shiga Haikalin Ubangiji, ya buɗe ta, ya ajiye ta a gaban Ubangiji.