2 Kings 19:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hezekiya kuwa ya yi adduโa ga Ubangiji ya ce, โYa Ubangiji, Allah na Israโila, wanda yake zaune tsakanin kerubobi, kai kaษai ne Allah bisa dukan mulkokin duniya. Kai ka yi sama da duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููฐุฒูููฐูููู ูููู ุงููุฏููุนู ุบู ููููููููฐูู ููุซูููฐุ ยซููุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุณูุฑููููู ุฏูููููููฐ ุฐูู
ู ุนูุจูุณููู ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ฺขฺูููขูููููุ ูููู ููุทููู ููููฐ ุงูููููู ููุฏููููู ู
ููููููุงููููู ุฏููููููุงุ ูููู ููููฐ ููุงูู ุณูู
ู ุฏู ุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya yi addu'a ga Ubangiji ya ce, โYa Ubangiji Allah na Isra'ila, kai da kake zaune a kan gadon sarautarka, kai kaษai ne Allah a dukan mulkokin duniya, kai ne ka yi sama da ฦasa.