2 Kings 19:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kasa kunne, ya Ubangiji, ka ji; ka buɗe idanunka ya Ubangiji ka gani; ka saurari kalmomin da Sennakerib ya aiko don yă yi wa Allah mai rai ba’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَكَسَ كُنّٜىٰ كَجِ، كَبُوطٜىٰ عِدَنُونْكَ كَغَنِ، كَسَوْرَرِ مَغَنْغَنُنْ غُواْرِنْ دَ سَرْكِے سٜىٰنَّكٜىٰرِبْ يَكٜىٰيِ مَكَ، كَيْ اللَّهْ مَيْ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kasa kunne, ya Ubangiji, ka yi. Ka buɗe idanunka, ya Ubangiji, ka gani, ka kuma ji irin maganar Sennakerib wadda ya aiko don a yi wa Allah mai rai ba'a.