2 Kings 19:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne ka zaga, ka kuma yi masa saɓo? Wa kake gāba da shi har ka ɗaga muryarka, har ka tā da idanunka da fahariya? Kana gāba da Mai Tsarki na Isra’ila!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنٜىٰنٜىٰ كَكٜىٰيِ مَسَ ذَاغِ دَ رٜىٰنِ؟ وَنٜىٰنٜىٰ كَكٜىٰ بُوطٜىٰ بَاكِنْكَ عَكَنْسَ؟ وَنٜىٰنٜىٰ كَكٜىٰ طَغَ مَسَ كَيْ؟ أَيْ دَنِے كَكٜىٰ غَابَا، نِے مَيْ ڟَرْكِے نَ إِسْرَٰٓءِيلَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa kake tsammani ka yi wa ba'a har da zagi? Ba ka ga girmana ba, ni Allah Mai Tsarki na Isra'ila?