2 Kings 19:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na tona rijiyoyi a ƙasashen waje na kuma sha ruwa a can. Da tafin ƙafafuna na busar da dukan rafuffukan Masar.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَنَ تَاڧَمَ دَ رِجِيُواْيِنْدَ كَتُواْنَ كَشَا ضُوَنْدَ بَنَڧَسَرْكَبَ؞ كَاتُواْشٜىٰ دُكَنْ رَاڢُڢُّكَنْ مَصَرْ دَ تَاكَاوَرْ تَڢِنْ ڧَڢَرْ سُواْجُواْجِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi fariya a kan gina rijiyoyi, ka sha ruwan baƙuwar ƙasa, ƙafafun sojojinka kuma sun tattake Kogin Nilu, ya ƙafe.