2 Kings 19:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Ba ka taɓa ji ba? Tun da daɗewa na ƙaddara haka. Tuntuni kuwa na shirya shi; yanzu kuma na sa ya faru, cewa ka mai da birane masu katanga tarin duwatsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹بَكَجِبَ؟ تُنْ تُنِ نَشِرْيَ حَكَ ذَيْ ڢَرُ؞ تُنْ ݣُونَكِنْ دَا نَشِرْيَ أَبِنْدَ نَكٜىٰ ثِكَاوَا يَنْذُ، وَتُواْ يَدَّ ذَاكَ مَيْدَ بِرَنٜىٰ مَاسُ كَتَنْغَ كُڢَيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ba ka taɓa ji ba, cewa na ƙaddara wannan tun dā? Abin da yake faruwa yanzu, na shirya shi tun tuni, yadda za ka mai da birane masu garu su zama kufai.