2 Kings 19:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Amma na san wurin zamanka da fitarka da shigarka da yadda kake fushi da ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے ڢَا إِنَ سَنٜىٰدَ ذَمَنْكَ، دَ ڢِتَرْكَ دَ شِغُواْوَرْكَ، دَ ذَاڢِنْ ڢُشِنْكَ عَكَيْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Na san zamanka, da fitarka, da shigowarka, da fushin da kake yi da ni.