2 Kings 19:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sau ɗaya kuma ragowar masarautar Yahuda za tă yi saiwoyi a ƙasa ta kuma ba da ’ya’ya a bisa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضَغُواْوَرْ غِدَنْ يَهُودَ ذَاسُ يَلْوَتَ، ذَاسُ كَڢُ سُيَلْوَتَ كَمَرْ إِتَاثٜىٰنْ دَ سَيْوُاْيِنْسَ سُكَ سَوْكَ ثِكِنْ ڧَسَا، رَسَّنْسَ عَبِسَ كُمَ سُكَ بَادَ یَیَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ringin mutanen gidan Yahuza za su yi saiwa a ƙasa, sa'an nan su ba da 'ya'ya a sama.