2 Kings 19:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama daga Urushalima za a sami ragowa, daga Dutsen Sihiyona kuma za a sami waษanda suka tsira. Himmar Ubangiji Maษaukaki za tฤ cika wannan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฏูุบู ุนูุฑููุดููููู
ู ุถูุบููุงูููุฑู ุฌูู
ูุนู ุฐูุงุชู ฺขูุชููุงูุ ุฏูุบู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณููููููุงููู ุฐูุงุนู ุณูุงู
ู ฺงูููโุบูููุฑู ููุทูููุฏู ุณููู ฺููุฑูุงุ ูููุดููู ฺงูููููุฑู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููููฐ ุฐููู ูููููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama daga Urushalima ringi zai fito, daga Dutsen Sihiyona kuma waษanda suka tsira za su fito. Kishin Ubangiji ne zai yi wannan.โ