2 Kings 19:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai yiwuwa Ubangiji Allahnka ya ji dukan maganganun sarkin yaฦi, wanda maigidansa, sarkin Assuriya, ya aiko don yฤ rena Allah mai rai. Bari Ubangiji Allahnka yฤ tsawata masa saboda maganar da ya ji. Saboda haka ka yi adduโa domin raguwar da har yanzu suke a raye.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ูููููุฑู ุฏู ุฏููููู ู
ูุบูููโุบููููู ุบููุงูุฑูููููู ููููููููููู ุงููุณููุฑูููุ ููููุฏู ุดููุบูุจูููุณู ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑููู ููุนููููู ูููู ูู ุงูููููู ู
ููู ุฑูููุ ู
ููู ูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฐููู ฺูุงููุชูุง ูู ู
ูุบูููโุบูููููููู ุฏู ููุฌูุ ูููู ฺขูุงุ ุณููู ููุชูุงุฏู ุงููุฏููุนูุฑููู ุณูุจููุงูุฏู ุถูุบููุงูููุฑู ุฌูู
ูุนูุฑูููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai yiwuwa ne Ubangiji Allahnka ya ji dukan maganganun da Rabshake ya yi wanda ubangidansa, Sarkin Assuriya, ya aiko don yi wa Allah mai rai ba'a. Bari Ubangiji Allahnka ya hukunta masa saboda maganganunsa, sai ka yi addu'a saboda sauran da suka ragu.โ