2 Kings 19:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ishaya ya ce musu, โKu faษa wa maigidanku, in ji Ubangiji, โKada abin da ka ji yฤ firgita ka, wato, waษannan kalmomin da karen nan na sarkin Assuriya ya yi saษo da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุจูุงุฏู ุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซฺููขูุทูุง ููุดููุบูุจููููู ุซูููฐูู โนุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงู ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุบูููโุบููููู ุบููุงูุฑูููููู ุฏู ููููุฌู ูููููููู ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑููู ุณููููู ุนูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya aike da amsa, ya ce musu, โKu faษa wa ubangidanku, Ubangiji ya ce, โKada ka ji tsoron maganganun da ka ji daga bakin barorin Sarkin Assuriya, waษanda suka saษe ni.