2 Kings 19:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Sennakerib ya sami labari cewa Tirhaka, mutumin Kush sarkin Masar, yana zuwa masa da yaƙi. Saboda haka ya sāke aika manzanni zuwa wurin Hezekiya cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ يَسَامِ لَابَرِ ثٜىٰوَ سَرْكِے تِرْهَكَ نَ إِتِيُواْڢِيَ يَڢِتُواْ دَ سُواْجُواْجِنْسَ دُواْمِنْ سُيَاڧٜىٰشِ؞ سَيْ سَرْكِے يَعَيْكَ دَ یَنْ عَيْكَ ذُوَا وُرِنْ هٜىٰزٜىٰكِيَ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da sarki ya ji labari Tirhaka, Sarkin Habasha, ya fito don ya yi yaƙi da shi, sai ya sāke aikar manzanni wurin Hezekiya, ya ce,