2 Kings 2:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da lokaci ya yi da Ubangiji zai ษauki Iliya zuwa sama cikin guguwa, Iliya da Elisha kuwa suna kan hanyarsu daga Gilgal.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููููฐูู ุฐููู ุทููููู ุงููููููุงุณู ุฐูููุง ุณูู
ู ุนูุซููููู ุงููุณูููุฑู ุบููุบูููุ ุงููููููุงุณู ุฏู ุงููููููุณูุนู ุณููู ุนููููู ุญููููู ุฏูุบู ุบูููุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ubangiji zai ษauki Iliya zuwa Sama cikin guguwa, Iliya da Elisha suka kama hanya daga Gilgal.