2 Kings 2:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iliya ya ce, โKa nemi abu mai wuya, amma in ka ga lokacin da aka ษauke ni daga gare ka, zai zama naka, in ba haka ba, ba za ka samu ba ke nan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุงุณู ููุซูููฐ ยซููููููู ุถููุงฺูงููุงู ููููุฏู ููููุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ููุง ุบูููู ูููุงูููุซููู ุฏู ุฐูุงุนู ุทูููููููฐููุ ุฐูุงูู ููุฑููปู ุฑููุญูุ ุนูุฏููู ูููู ุจูููุบูููู ุงูู ูููุงูููุซููู ุจูุ ุชููุงู ุจูุฐููู ููููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iliya kuwa ya ce, โKa roฦi abu mai wuya, duk da haka, idan ka gan ni lokacin da za a ษauke ni, to, abin da ka roฦa za ka samu, amma idan ba ka gan ni ba, to, ba za ka samu ba ke nan.โ