2 Kings 2:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke tafiya suna magana, sai kwatsam, keken yaฦin wuta da dawakan wuta suka ratse tsakaninsu, sai Iliya ya tafi sama a cikin guguwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุณูููููฐ ุชฺูขููู ุณููู ู
ูุบูููุ ุจูุง ููุงุจูุฑู ููููฐููููฐูู ุฏููุงููู ู
ููู ููุชูุงุฏู ุฏููููููู ููุชูุง ุณููู ุฑูุจูุณูุ ุงููููููุงุณู ูููููู ุณูู
ู ุซููููู ุงููุณููู ู
ููู ุบููุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka ci gaba da tafiya suna taษi, sai ga karusar wuta da dawakan wuta suka raba su. Aka ษauke Iliya zuwa Sama cikin guguwa.