2 Kings 2:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Elisha ya ga haka sai ya yi ihu yana cewa, โBabana! Babana! Kekunan yaฦin da mahayan dawakan Israโila!โ Elisha kuwa bai sฤke ganinsa ba. Sai ya kama tufafinsa ya yayyage.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุณูุนู ูููู ููุบูููุ ุณููู ูููู ุชู ุงููููู ูููู ุซูููฐูู ยซุจูุงุจูููุ ุจูุงุจููู! ูููู ู
ููู ฺูุฑูููฐ ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ฺขูููููฐุฏู ููููฐูููููู ุฏููุงูููููุชู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุชู!ยป ุฏู ุจููู ฺงูุงุฑู ุบูููููุณูุจูุ ุณููู ุงููููููุณูุนู ููููุงุบูููฐ ุฑูุบูุฑูุณู ููุดู ุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Elisha kuwa ya gani, ya yi kuka yana cewa, โUbana, ubana! Mai ikon tsaron Isra'ila! Ka tafi ke nan!โ Bai kuwa ฦara ganin Iliya ba. Da baฦin ciki Elisha ya kama tufafinsa ya kece.