2 Kings 2:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Elisha ya ษauki rigar da ta fฤษo daga Iliya ya bugi ruwan da shi. Ya ce, โYanzu ina Ubangiji Allah na Iliya?โ Da ya bugi ruwan sai ruwan ya dฤre gida biyu, sai ya haye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุทููููู ุจูุจููุฑู ุฑูุบูุฑู ููุจูุบู ุถููู ูููุงูุบููู ูููู ุซูููฐูู ยซุงููููุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููููููุงุณู ููููููฐุยป ุณููู ูููุงูุบููู ููุฑูุจู ููุดู ุจูููุ ุงููููููุณูุนู ูููู ููููุซูููฐ ฺูููุงููุ ฺููงูููฐุชูุฑูููฐ ุฐูููุง ุทููููู ุบูููฐฺขูููฐูู ูููุงูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ษauki alkyabban nan da ta faษo daga wurin Iliya, ya bugi ruwan, yana cewa, โIna Ubangiji, Allah na Iliya?โ Sa'ad da ya bugi ruwan, sai ruwan ya dฤre, ya rabu biyu, Elisha kuwa ya haye.