2 Kings 2:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka dawo wurin Elisha, wanda yake a Yeriko, sai ya ce musu, “Ban ce muku kada ku tafi ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كُواْمَ يٜىٰرِكُواْ، وُرِنْ دَ أَلْيَسَعَ يَطَنْ دَكَتَ؞ أَلْيَسَعَ يَثٜىٰ مُسُ «أَيْ، نَاثٜىٰمُكُ كَدَ كُتَڢِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka komo wurinsa a Yariko. Sai ya ce musu, “Ai, dā ma na ce muku kada ku tafi.”